mail me lyrics Send Lyrics Updates into my email! (feedburner)

Masoyina Lyrics - Joel Hirhyel, Hyelhara

Masoyina
I’m so grateful, na gode
Masoyina
Ka isa yabo o

Masoyina
I’m so grateful, na gode
Masoyina
Ka isa yabo o


Masoyina
I’m so grateful, na gode
Masoyina
Ka isa yabo o

Idan na tuna da kaunar ka
Da ka nuna mani akan gechiye

Idan na tuna da alherin ka
Da ka nuna mani akan gechiye

Bani da komai da zan baka
Ya yesu na
Bana da komai da zan baka
Ya Allah na

Sai de godiya, godiya
Godiya (godiya), godiya (godiya)
Duk naka ne ya Yesu
Sai de godiya, godiya
Godiya (godiya), godiya (godiya)
Duk naka ne ya Yesu

Yabo (yabo)
Yabo (yabo) yabo (yabo)
Duk na kane ya Yesu
Yabo (yabo)
Yabo (yabo) yabo (yabo)
Duk na kane ya Yesu

Masoyina
I’m so grateful, na gode
Masoyina
Ka isa yabo o

Masoyina
I’m so grateful, na gode
Masoyina
Ka isa yabo

Ka isa yabo o




  • All Artistes Index
  • Random Posts

    No comments:

    Post a Comment

    Newer Post Older Post Home